fidelitybank

Za mu kara mayar da hankali na kyautata rayuwar Malaman Firamare da Sakandire – Gwamnatin Kano

Date:

Gwamnatin Kano ta ce, za ta kara mayar da hankali wajen kyautata rayuwar malaman makarantun jihar, musamman na firamare da sakandire domin samar da ingantaccen ilimi tun daga tushe.

Shugaban hukumar ilimin bai daya ta jihar nan Yusuf Kabir ne ya bayyana hakan bayan ya kare kasafin kudin hukumar na shekarar 2025.

Kabir yace a shekara mai kamawa ma’aikatar sa zata mayar da hankali wajen sauke dukkan hakkin malaman makarantun firamare da sakandiren jihar nan musamman ta bangaren albashin su da karin girma da samar da sabbin gine-gine domin habaka fannin na ilimi.

Shugaban hukumar daga nan sai yayi kira ga iyayen yara da duk masu ruwa da tsaki a fadin jihar Kano dasu bada cikakkiyar gudunmawar su domin samar da al’umma ta gari.

Shugaban hukumar ta ilimin bai daya ya sha alwashin cigaba da aiwatar da tsare-tsaren gwamnatin Kano domin ciyar da ilimin Kano gaba.

assu news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp