fidelitybank

Za mu hana tashi da saukar Jiragen sama – Ma’aikata

Date:

Ƙungiyoyin ma’aikatan jiragen sama sun yi barazanar rufe filayen tashi da saukar jiragen sama a Najeriya daga ranar 31 ga Maris, 2025.

Ma’aikatan sun ce za su ɗauki matakin ne idan gwamnati ba ta kori jami’in kwastam da suke zargi da hannu wajen cin zarafin daraktan tsaro a hukumar kula da filayen jiragen sama ta ƙasar ba.

Haɗakar ƙungiyoyin sun fitar da sanarwar hadin guiwa tare da bayyana rashin gamsuwarsu kan abin da jami’in hana fasakwaurin ya aikata.

Ƙungiyoyin sun koka kan yawaitar cin zarafin da ma’aikatan hukumar kula da filayen jiragen saman ƙasar ke ci gaba da fuskanta.

Hukumar kwastam ta ƙasar ta bayyana abin da ya faru a filin jiragen sama na Murtala Muhammed da ke Legas a matsayin rashin fahimta da ta janyo rashin jituwa tsakaninsa da daraktan.

Kakakin hukumar na ƙasa, Abdullahi Mai Wada Aliyu ya bayyana ƙudirin hukumar na jaddada haɗin guiwa tsakanin hukumomi.

Wanda hakan ya haɗa da mutunta juna da inganta yanayin aiki tare.

sun newspaper nigeria

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp