fidelitybank

Za mu fara kwaso daliban mu na Ukraine – Gwamnatin Najeriya

Date:

Najeriya za ta fara kwaso ƴan ƙasarta da suka tsallaka makwabtan Ukraine domin gujewa yaƙi, kamar yadda ministan harakokin waje ya bayyana.

Ministan ya ce, a ranar Laraba jiragen za a fara kwaso ƴan Najeriya da suke son dawowa.

Ya kuma ce, kimanin ƴan Najeriya 5,600 har yanzu ke Ukraine, yawancinsu ɗalibai kuma ana ƙoƙarin ganin yadda za su tsallaka ƙasashe makwabta Romania da Poland da Slovakia da Hungary.

Ukraine ta rufe filayen jiragen samanta bayan mamayar Rasha.

Daruruwan ƴan Najeriya tuni suka fice daga Ukraine ta jiragen ƙasa da motocin bas.

Amma ƴan Afirka sun koka kan yadda ake nuna masu wariya a iyakokin Ukraine inda ake hana masu shiga jiragen kasa da motoci da ke ɗaukar ƴan ƙasashen waje da ke ƙauracewa rikicin.

today nigeria news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp