fidelitybank

Za mu fara daukar Falasdinu a matsayin kasa mai ‘yan ci – Australia

Date:

Ministar harkokin wajen Australia ta bayar da hasken cewa ƙasarta za ta fara ɗaukar yankin Falasɗinu a matsayin ƙasa mai zaman kanta, don ganin yadda za a gaggauta samun zaman lafiya a yankin.

Kuma Hamas ba za ta samu mazauni ba a gwamnatinta in ji Penny Wong.

‘Yan adawa a gwamnatin Australia sun ce ya zuwa yanzu ƙudurin bai kankama ba.

Suna cewa ba yadda za a yi a ɗauki yankin Falasɗinu a matsayin ƙasa sai dai idan an amince a samar da ƙasashe guda biyu tsakaninta da Isra’ila.

Wannan furuci na Wong na zuwa ne bayan da sakataren harkokin wajen Burtaniya David Cameron ya nemi shi ma a samar da ƙasashen biyu a farkon wannan shekara, inda ya ce kamata ya yi Burtaniya ta amince da ƙasar Falasdinu ko da Isra’ila ba ta amince ba.

A kwanan nan gwamnatin Australia na nuna damuwa kan yain da ake da Hamas a Gaza – ciki har da kashe wani jami’in aikin ceto da wasu mutum shida yayin wani harin da Isra’ila ta kai.

A bayanin da ta yi a daren Talata – Wong ta ce samar da ƙasashe biyu shi ne zai zama mafita ga wannan rikici, Isra’ila da Falasdinawa kowa ya zauna a ɓangarensa. In ji BBC.

nigerian 
news today

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp