fidelitybank

Za mu daina bayyana sunayen sababbin shugabanninta – Hamas

Date:

Wani jami’in Hamas ya gaya wa BBC cewa wataƙila ƙungiyar ta riƙa ɓoye sunayen sababbin shugabanninta saboda dalilai na tsaro.

A shekara ta 2003 ma ƙungiyar ta yi hakan bayan kisan gillar da Isra’ila ta yi wa tsohon shugabanta Sheikh Ahmed Yassin da kuma wanda ya gaje shi, Dr Abdel Aziz al-Rantisi.

Ƙungiyar ta tsara zaɓen sabon shugabanta a watan Maris na shekara mai zuwa, to amma kafin sannan wani kwamitin mutum biyar ne zai riƙa gudanar da ita.

Kwamitin zai ƙunshi Khalil al-Hayya, da Khaled Meshaal, da Zaher Jabarin, da Muhammad Darwish, shugaban majalisar magabata – Shura – da kuma mutum na biyar wanda ba a bayyana shi ba.

Jami’in ya nuna cewa Khalil al-Hayya shi ya karɓi yawancin ɗawainiyar siyasa da harkokin waje, ƙari a kan gudanar da harkokin Gaza.

Saboda wannan ɗawainiya da yake ggudanarwa kusan a yanzu shi ne ke aiki kamar shugaban ƙungiyar.

nnn news today

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp