fidelitybank

Za mu cigaba da gwada sababbin makaman mu a kan Ukraine – Rasha

Date:

Shugaban ƙasar Rasha, Vladimir Putin, ya ce ƙasarsa za ta cigaba da gwada makamanta masu linzami a kan Ukraine.

Putin ya kuma yi ikirarin cewa Rasha ta ruɓanya haka makamanta masu linzami, inda a cewarsa suna haɗa kusan ninki goma na makaman, sama da na ƙasashen ƙungiyar Nato, sannan ya ƙara da cewa zuwa shekarar 2025, haɗa makamansu masu cin dogon zango zai ƙaru da kashi 25 zuwa 30.

Shugaban ƙasar ya ƙara da cewa Rasha na da wasu makamai masu aiki irin Oreshnik – sabon makami mai linzami da ta harba wa Ukraine a makon jiya – wanda shi ma ya kammalu.

Ya ƙara da cewa za a iya kwatanta ƙarfin Oreshnik ne da makamnin nukiliya, sannan ya ƙara da cewa za su cigaba da gwajin makaman ne a matsayin martani ga “maƙiyansu.”

nan news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp