fidelitybank

Za mu cigaba bin matakin tsige mataimakin gwamna – Majalisar Ondo

Date:

Majalisar dokokin jihar Ondo, ta ce, za ta ci gaba da yunƙurinta na tsige mataimakin gwamnan jihar, Lucky Aiyedatiwa duk da ƙarar da ya shigar a kotu na neman a dakatar da batun.

Aiyedatiwa ya garzaya babbar kotu ne da ke Akure, inda ya buƙaci da a dakatar da ƴan majalisar daga yunƙurin tsige shi.

Sai dai a wata sanarwa da ta samu sa hannun shugaban majalisar dokokin jihar, Oladiji Olamide Adesanmi, majalisar ta tabbatar wa al’ummar jihar cewa, za ta ci gaban da bin matakin har ƙarshe, sai dai duk da haka za ta bi matakan da kundin tsarin mulkin ya gindaya.

Sanarwar ta ce “majalisar ba za ta yi watsi da nauyin da kundin tsarin mulki ya ɗora mata na binciken masu riƙe da muƙaman gwamnati ba, musamman a inda ake batu na manyan zarge-zarge aikata rashawa da tozarta matsayi, kamar yadda ake yi wa mataimakin gwamnan.”

naija legit

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp