fidelitybank

Za mu bullo da hanyoyin da Matasa za su samu kudi ta Intanet – EFCC

Date:

Babbar hukumar yaƙi da cin hanci da rashawa EFCC, ta ce tana aiki da wasu hukumomin ƙasar a wani sabon yunƙuri na ɓullo da hanyoyin ƙarfafa gwiwar matasa.

Ta ce tana yin hakan ne baya ga ƙoƙarin wayar da kai da ilimantar da matasa game da hanyoyin neman kuɗi na halaliya a intanet maimakon aikata laifukan intanet da za su iya kai mutum cikin wahala da ɗauri da kuma da-na-sani.

Shugabar sashen wayar da kai da inganta halayya ta EFCC, Hajiya A’isha Mohammed ce ta bayyana haka a wani ɓangare na bikin Ranar Ƴaƙi da Rashawa ta Duniya.

Ana gudanar da bikin ne duk rana irinta yau 9 ga watan Disamba.

Taken ranar a bana shi ne “Haɗa kai da Matasa Wajen Yaƙi da Cin Hanci: Kyautata Halin Ƙwarai domin Gobe.”

vanguard news nigeria

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp