Kakakin ma’aikatar harkokin wajen IranNasser Kanani ya miƙa saƙon ta’aziyya kan mutuwar shugaban Hamas Ismail Haniyeh inda ya bayyana shi a matsayin
A cewar shafin intanet na ma’aikatar, Kanani ya bayyana cewa za su ɗauki fansa kan kisan da aka yi wa Haniyeh.
Ya ce Iran tana gudanar da bincike amma mutuwarsa za ta ƙara ƙarfafa dangantaka tsakanin Iran da Falasɗinawa. In ji BBC.


