fidelitybank

Za a rataye mutumin da ya kashe ‘ya’yansa tagwaye mata

Date:

Wata kotu ta yanke hukuncin kisa ta hanyar rataya ga wani mutum da ya kashe ‘ya’yan cikinsa tagwaye.

Wannan na zuwa ne shekaru 5 bayan da mutumin ya kashe yaran nasa, lamarin da ya kai zuwa ga kotu, domin shari’ar.

The Nation ya bayyana yadda mutumin ya tursasawa kansa kashe ‘ya’yan nasa.

Kotun ta jihar Cross River ta samu mutumin laifin dumu-dumu wadda ta yanke masa hukuncin kisa ta hanyar rataya ga wani Anyabime Festus Udo, bisa laifin kashe ‘ya’yansa mata tagwaye guda biyu.

Festus Udo tun a shekarar 2017, ya sanya wa ‘yan matan, Mfoniso Anyanime da Emediong Anyanime guba a abin sha, ya na mai da’awar cewa, su mayu ne kuma sune silar wahalarsa.

nigeria 
news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp