fidelitybank

Za a rataye ɗan ƙasar Denmark a Najeriya

Date:

Wata kotu a birnin Legas ta yankewa wani dan kasar Denmark hukuncin kisa.

Babbar kotun ta kama mutumin mai shekara 53 da laifin kisan matarsa Zainab ‘yar Najeriya, da ‘yarsu mai shekara uku da ake kira Petra a wani rikicin iyali.

Shekaru hudu kenan ana ta fadi tashi a shari’a kafin yanke masa hukuncin kisa ta hanyar rataya a ranar Juma’a.

Gwamnatin Legas ce, ta shigar da ƙara tana zargin Peter Nielsen da laifin kisan matarsa da ƴarsa kuma Mai Shari’a Bolanle Okikiolu-Ighile ta yanke masa hukuncin kisa ta hanyar rataya.

Sai dai ba kasafai ake aiwatar da hukuncin kisa a Najeriya ba saboda matsalolin kare haƙƙin bil’adama, kuma duk da cewa har yanzu kotuna na yanke hukuncin yawanci mutum kan kare rayuwarsa ne a tsare. In ji BBC.

the nation newspaper

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Kotu ta yanke wa Matashin da ya kashe Budurwarsa hukuncin kisa

Kotun babban birnin jihar Nasarawa ta yanke wa wannan...

PDP ta yi watsi da matakin shugaban jam’iyyar da ya dauka

Kwamitin amintattu na jam’iyyar PDP, ya yi watsi da...

Tinubu zai sanya hannu kan sabbin dokokin haraji

Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu, zai sanya hannu kan...

‘Yan Bindiga sun kashe Sojoji a Neja

Rundunar Sojin Kasa, ta tabbatar da mutuwar wasu daga...

Kungiyoyi 110 suna bukatar mu yi musu rijista – INEC

Hukumar zaɓen Najeriya, INEC ta tabbatar da samun buƙatu...

Majalisar dokoki na son Iran ta yanke hulɗa da hukumar sanya ido kan makamashin nukiliya

Majalisar dokokin Iran ta kaɗa ƙuri’a domin yanke hulɗa...

Ƴan sanda sun kama mutum 26 da ake zargi da hannu a kashe-kashen Benue

Sufeto Janar na ‘ƴan sanda, Kayode Egbetokun, ya bayyana...

Ba dan mun yi wa Iran barna ba da har yanzu ba ta nemi sulhu ba – Trump

Shugaban Amurka, Donald Trump, ya sake jaddada cewa harin...

Iran ta zartar da hukuncin kisa kan masu leken asiri

Kamfanin dillancin labarai na sashen shari'a a Iran ya...

Za mu ɗauki matakin hana sake faruwar kisan mutane – Gwamnatin Filato

Gwamnatin jihar Filato ta jaddada aniyarta ta ɗaukar mataki...

Babu barazanar tsaro a Abuja – Najeriya

Gwamnatin Tarayya ta ce, babu wata barazanar a babban...

Isra’ila za ta mayarwa da Iran martani duk da tsagaita wuta

Ministan tsaron Isra'ila, Katz ya bayyana cewa, ya ba...
X whatsapp