fidelitybank

Za a rantsar da Macron a zagaye na biyu a Faransa

Date:

Emmanuel Macron zai sha rantsuwar kama aiki a matsayin shugaban kasar Faransa a karo na biyu a yau Asabar, bayan nasarar tazarce kan mulki da ya yi a zaben watan da ya gabata.

Sai dai rahotanni na nuna cewa, yanayin da ake ciki a yanzu a Faransa ba zai bada damar bukukuwa ba, don haka Bikin da za a gudanar a fadar shugaban ta Elysee, za a takaita wasu shagulgula da aka saba gani a baya kamar irinsu faratin sojoji, musamman saboda zarcewa zai yi da mulkin.

Mahalarta taron za su saurari jawabin da zai gabatar wanda ake sa ran Mista Macron din zai zayyana manufofinsa.

Ana sa ran nan ba da jimawa ba zai sanar da sabon Firaminista, domin sake kintsa jam’iyyarsa da ke mulki kafin zaben ‘yan majalisa da ke tafe a wata mai kamawa. In ji BBC.

bbc nigeria news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Talauci da rashin tsaro na iya barazana ga zaÉ“en 2027 – Rahoto

Ƙungiyar fafutikar kare haƙƙin ɗan'adam da tabbatar da dimokuraɗiyya...

Tinubu ya aike da sakon ta’aziyya ga iyalan Dantata

Shugaban kasa, Bola Tinubu ya aike da saƙon ta'aziyarsa...

Dangantaka tsakanin Amurka da Canada ta yi tsami

Shugaban Amurka Donald Trump ya ce zai yanke dukkan...

An yi jana’izar Kwamandojin sojinta da masana nukiliyar Iran da Isra’ila ta kashe

Iran ta gudanar da jana'izar mutum 60, ciki har...

Za a binne Attaijirin dan kasuwar nan na Kano Dantata a Dubai

Allah ya yi wa attajirin É—an kasuwar nan na...

Dalori ne ya maye gurbin Gnaduje a shugabancin APC

Mataimakin shugaban jam'iyyar APC na yankin arewa, Ali Bukar...

IGP ya ba da umarnin bincike kan bidiyon ƙorafin wani tsohon ɗansanda

Babban Sufetan ‘Yan Sandan Najeriya, Kayode Adeolu Egbetokun, ya...

Amurka za ta bayar da gudunmawar dala miliyan 30 ga ‘yan Gaza

Amurka za ta ba da tallafin dala miliyan talatin...

Iran na binciken ɓarnar da aka yi cibiyoyin nukiliyar ƙasar

Ministan harkokin waje na Iran ya amince an yi...

Japan ta zartar da hukuncin kisa a karo na farko

Japan ta zartar da hukuncin kisa a karon farko...

Sojoji na zaman makoki na kwanaki 3 bayan an kashe Jami’ai 17

Rundunar Sojin sama ta bayyana fara zaman makoki na...

‘Yan Ta’adda ba za su samu mafaka ba a Nasarawa ba – Gwamna

Gwamnan jihar Nasarawa, Abdullahi Sule ya musanta zargin da...
X whatsapp