fidelitybank

Za a kashe mutum 3 a Saudiyya

Date:

Hukumomin Saudiyya sun zartar da hukuncin kisa kan wasu mutane uku da aka samu da laifin ta’addanci.

Biyu daga cikin wadanda aka yankewa hukuncin kisa ƴan Saudiyya ne, ɗayan kuma ɗan kasar Yemen ne wanda aka bayyana a matsayin ɗan Houthi da ke yaki da ƙawancen da Saudiyya ke jagoranta tsawon shekaru.

Ma’aikatar harkokin cikin gida ta Saudiyya ta ce ɗaya daga cikin mutanen mamba ne na wata ƙungiyar ƴan ta’adda, da aka samu da makamai da abubuwan fashewa a gidansa.

An samu ɗayan ɗan kasar Saudiyya da laifin hannunsa a kisan wani mai gadi.

An zargi ɗan kasar Yemen da shiga Saudiyya ba bisa ƙa’ida ba da nufin kai hare-haren ta’addanci.

Ƙungiyoyin kare haƙƙin ɗan adam sun sha suka kan yadda ake gudanar da shari’a a Saudiyya

nigerian 
news today

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp