fidelitybank

Za a kashe kowane mutum ɗaya Naira 2,800 – Hukumar Ƙidaya

Date:

Gwamnatin tarayya ta ce, an ƙiyasta cewa ƙidayar jama’a da za a gudanar a ƙasar zai laƙume naira biliyan 869, wanda aka ƙiyasta cewa, za a kashe dala shida kan kowanne mutum guda kwatankwacin kusan naira 2800.

A wani saƙo da ya wallafa a shafinsa na Tuwita ƙaramin ministan kasafin kuɗi da tsare-tsare na ƙasar Prince Clem Ikanade Agba ya ce ya gana da masu ruwa da tsaki wajen tattauna shirye-shiryen ƙidayar jama’ar da za a gudanar cikin wannan shekara.

Ya ce kuɗin da za a kashe a kan kowanne ɗan ƙasar, ya yi sauƙi idan aka kwatanta da abin da ake kashewa a ƙasashen Amurka da Botswana, waɗanda ke kashe dala 16, da dala 10 a kan kowanne mutum a ƙidayar.

Ya ƙara da cewa gwamnatin Najeriya ta bayar da kashi 46 na kuɗin da ake buƙata domin gudanar da aikin ƙidayar, inda yanzu hukumar ke jiran gudunmowa daga jihohi da ƙungiyoyi masu zaman kansu domin tabbatar da nasarar aikin

legit news today

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Kotu ta bayar da umarni a kashe Matashi ɗan shekara 23 a Kano

Babbar kotun jihar Kano mai lamba 23 ƙarƙashin mai...

Iran ta na ci gaba da luguden makami a kan Isra’ila

Iran ta ci gaba da lugudan wuta a Isra'ila...

An yi sulhu da shugabannin ƴan Bindiga a Katsina

Wasu al'ummar Katsina, sun yi sulhu da wasu shugabannin...

Za a fuskanci ambaliya a wasu jihohin – NIMET

Hukumar kula da yanayi ta NiMet, ta ce akwai...

Za mu mayar wa da Isra’ila martani mai tsanani – Iran

Shugaban ƙasar Iran, Masoud Pezeshkian, ya yi alwashin mayar...

Ba za mu taɓa barin Iran ta ƙera makamai masu linzami ba – Isra’ila

Firaministan Isra'ila, Benjamin Netanyahu, ya ce burin ƙasarsa shi...

Isra’ila ta buga gangar yaƙi – Iran

Jagoran addini na Iran, Ayatollah Ali Khamenei, ya ce...

Iran ta na cigaba da luguden makami mai Linzami cikin Isra’ila

Ana ci gaba da zaman dar-dar a Isra'ila yayin...

Alhazan Najeriya sun fara dawo wa daga ƙasar Saudiyya

Hukumar Alhazai ta Najeriya NAHCON ta sanar da isowar...

Sojoji sun kama ɗan kasar China da zargin kai wa ƴan Boko Haram kayayyaki

Rundunar sojojin ƙasar nan ta kama wani dan kasar...

Isra’ila ta tsokano tsuliyar Dodo – Iran

Jagoran addini na Iran, Ayatollah Ali Khamenei ya ce...

Da sani na Isra’ila ta kai hari Iran – Trump

Shugaban Amurka, Donald Trump ya bayyana cewa, yana sane...
X whatsapp