fidelitybank

Za a fara rijistar jarabawar JAMB ranar 14 ga Janairu

Date:

A ranar Asaba ne hukumar shirya jarabawar shiga jami’a ta JAMB, ta sanar da sayar da fom din shiga manyan makarantun gaba da sakandire (UTME).

Ta shawarci masu neman gurbin shiga jami’a, polytechnic da sauran manyan makarantu da su fara aikin rajistar.

Ta bukaci masu sha’awar shiga da su karbi fom dinsu daga ranar Asabar 14 ga watan Junairu, 2023, inda ta kara da cewa ranar rufe rajistar ita ce 14 ga Fabrairu, 2023.

Hukumar ta ce takardar ta kuma shafi daliban kasashen waje da ke cibiyar rajistar JAMB da ta amince.

Ya shawarci ‘yan takara su buɗe sabon imel ko samun ingantaccen asusun imel ɗin da ke akwai kafin su fara aikin.

Masu neman shiga jami’a, polytechnic da kwalejin ilimi, ana buƙatar samun digiri biyar a O’level, tare da Ingilishi da Lissafi a matsayin tilas.

www.legit news.com

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp