fidelitybank

Za a dawo da mutanen da aka sace a jirgin ƙasa – Buhari

Date:

Shugaban ƙasa, Muhammadu Buhari, ya tabbatar wa iyalai da ‘yan uwan mutanen da aka sace daga jirgin kasan Abuja zuwa Kaduna, cewa za a dawo da ‘yan uwansu gida ba tare da matsala ba.

Ya bayyana haka ne a yayin da wasu al’ummar Abuja suka kai masa gaisuwar Sallah ranar Litinin a fadarsa ta Aso Villa.

Wata sanarwa da Femi Adesina, mai magana da yawun shugaba, Buhari ya fitar, ta ambato cewa, shugaban kasa yana cewa, ‘yan bindigar suna amfani da mutanen da suka kama ne a matsayin wata garkuwa.

“A yayin da muke murnar wannan lokacina farin-ciki a tsakanin abokai da iyalai, muna sane cewa iyalai da dama a kasarmu suna cikin yanayi na tsoro da zaman dar-dar sakamakon sace ‘yan uwansu da ‘yan ta’adda suka yi, cikinsu har wadanda aka sace bayan an sanya bam a jirgin kasan Abuja – Kaduna.

“Na bai wa jami’an tsaro umarni su yi gaggawar kubutar da su daga hannu masu satar mutane cikin koshin lafiya,” in ji Buhari.

sun news today

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp