fidelitybank

Za a daure tsohon Akanta na shekara 21

Date:

An samu wani tsohon akanta a ofishin shugaban ma’aikata na kasa, Garba Abdullahi Tahir, da laifin wawushe kuɗin fansho da ya kai Naira miliyan 26 inda kuma aka yanke masa hukuncin shekara 21 a gidan yari.

Hukumar EFCC mai yaƙi da yi wa tattalin arziki zagon ƙasa a Najeriya ce ta gurfanar da Garba Abdullahi gaban wata babbar kotun tarayya da ke Abuja kan wasu laifuka bakwai da ke da alaƙa da almundahana.

Da yake yanke hukunci, alƙali Inyang Ekwo ya ce EFCC ta tabbatar da tuhumar da take yi wa tsohon akantan inda kuma aka same shi da laifin aikata duka laifukan.

Mai shari’ar ya yanke masa hukuncin ɗaurin shekara uku-uku a kan dukkanin laifukan bakwai, jumulla ke nan zai shafe shekara bakwai a gidan maza.

Wata sanarwa da kakakin EFCC, Wilson Uwajaren ya fitar ta ce tun farko wanda ake tuhumar ya musanta aikata laifukan da aka tuhume shi da su.

natforce latest news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp