fidelitybank

Za a ci tarar wanda ya kunna sauti lokacin kiran Sallah a Saudiyya

Date:

Gwamnatin Saudi Arabia sun kara gyara dokoki ga mahajjata a Makkah da Madinah ta hanyar samar da sabbin matakai, wanda aka gabatar wa al’umma a ranar Asabar.

Kamar yadda gwamnatin ta fada, mahajjatan da suke tahowa daga masarautar ko daga sauran kasashe, ana ganin su na amfani da ababen hawa yayin kiran sallah ( Adhan), wanda hakan bai dace ba, kuma haramun ne, The Islamic Information ta rawaito.

Saboda haka ne, hukumomin Saudi suke jan kunnen al’umma a kan wasa ko kara sautin waka a cikin gidajen dake anguwanni yayin Adhan da Iqamah ( kiran sallah na farko da na biyu).

Daga yanzu duk wanda aka kama ya kunna kowanne irin waka yayin da masallatai suke kiran sallah za a ci shi tarar Riyal 1000 idan wannan shine karon na farko, amma idan ya sake, za a ci shi taran Riyal 2000 saboda sake karya doka.

vgn news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp