fidelitybank

Za a binciki tsohon Alkalin Alkalai Tanko Muhammad

Date:

Majalisar dattijawa ta ce, za ta cigaba da shiga tsakanin kan dambarwar zarge-zargen da ake yiwa alkalin alkalai mai murabus, Mai Shari’a Tanko Muhammad, da wasu alkalan kotun koli ke yi duk da cewa ya yi murabus.

A ranar Lahadi, Mai Shari’a Muhammad ya ajiye aikinsa na alkalin alkalai, kan dalilan na rashin lafiya, kuma tuni aka maye gurbinsa da mutumin na biyu mafi mukami a kotun koli, Mai Shari’a Olukayode Ariwoola.

Alkalai 14 na kotun koli ne suka shigar da korafi kan tsohon alkalin alkalan, su na zarginsa da yi biris da hakokinsu, da kin sanyasu a harkokin kotun, wanda hakan ya sake dagula harkokin kotun da kuma tasiri a shari’o’i.

Amma Mai shari’a Muhammad ya musanta waÉ—annan zarge-zarge da yin alla-wadai da fitar da maganar ga al’ummah.

Duk da cewa, alkalin alkalan ya yi murabus, majalisa, bayan kudiri da aka gabatar gabanta a ranar Talata, ta bukaci kwamitin ta cigaba da bincikenta da kuma samar da maslaha kan dambarwar.

Majalisar ta bukaci kwamitin ya tattauna da masu ruwa da tsaki domin nazartar korafe-korafen da alkalan kotun koli suka gabatar.

Masu ruwa da tsakin za su kasance daga kowanne bangarori uku na gwamnati.

Majalisar ta kuma yi addu’a samun lafiya ga alkalin alkalan mai murabus.

bbc nigeria news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

JAMB ta amince da maki 150 mafi Æ™anÆ™anta don samun gurbin karatu a jami’o’i

Hukumar shirya jarrabawar shiga Jami'o'i ta Najeriya (JAMB) ta...

ASUU ta dakatar da yajin aikin da ta fara

Ƙungiyar Malaman Jami'o'i ta Najeriya, ASUU da dakatar yajin...

Masu haÉ—akar ADC na É“aÉ“atu ne saboda rashin gwamnati – Radda

Gwamnan jihar Katsina, Mallam Dikko Umar Radda ya yi...

Ba ruwan Biri da gada a makamin Nukiliya – Shettima

Mataimakin shugaba Najeriya Kashim Shettima ya ce ƙasar za...

An kashe Mutane 70 a jihar Filato

Rahotonni daga jihar Filato na cewa Æ´anbindiga sun kai...

Ambaliya ta kashe mutane 100 a Amurka

Hukumomi a jihar Tesxas da ke Amurka sun bayyana...

Tsohon Ministan kuma jigo a PDP ya koma ADC

Tsohon ministan harkokin ‘yan sanda kuma sau uku a...

Trump ya caccaki Elon Musk

Shugaban Amurka Donald Trump ya caccaki tsohon mashawarcinsa, Elon...

Dalilin da ya sa Kwankwaso ya ki shiga jam’iyyar hadaka – Galadima

Jam'iyyar NNPP ta ce abin da ya sa ba...

Obi ba zai taba zama shugaban kasa ba – Wike

Ministan Abuja, Nyesom Wike ya ce, tsohon É—an takarar...

Ƴansanda sun kama ƴan Ghana 19 da aka yi safararsu a Najeriya

Rundunar ƴansandan Najeriya ta kuɓutar da wasu ƴan Ghana...

Benue da Edo da Bayelsa na fargabar balewar madatsar ruwan Kamaru

Gwamnatocin jihohi uku na cikin shirin ko-ta -kwana, sakamakon...
X whatsapp