fidelitybank

Zaɓuka na ƙananan hukumomi a jihohi huɗu na gudana a yau

Date:

Masu zaɓe a jihohi huɗu a ƙasar nan sun fara kaɗa ƙuri’a don zaɓen sabbin shugabannin ƙananan hukumomi da kansiloli.

Jihohin da ake gudanar da zaɓukan a yau sun haɗa da Rivers da Benue da Akwa Ibom da kuma jihar Jigawa.

Ana hasashen cewa jam’iyyu masu mulkin jihohin ne za su lashe duka zaɓukan ƙananan hukumomin da na kansiloli.

Ko a baya-bayan nan ma zaɓukan ƙananan hukumomi da aka gudanar a wasu jihohin ƙasar, jam’iyyu masu mulkin jihohin ne suka lashe duka kujerun.

Wannan wata al’ada ce ta zaɓukan ƙananna hukumomi a Najeriya, lamarin da masu sharhi ke ganin cewa na daga cikin abubuwan da ke rage wa zaɓukan ƙananan hukumomin karsashi da farin jini.

Haka kuma wasu na fargabar hakan ka iya kawo cikas ga hukuncin kotun ƙolin ƙasar, na bai wa ƙananan hukumomin cikakken ‘yancin cin gashin kai.

mmm.nnn

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Zan cigaba da sa yawan jini ga maƙiya Tinubu – Wike

Ministan Babban Birnin Tarayya, Nyesom Wike, ya sha alwashin...

Tinubu zai magantu a kan ranar Dimokradiyya

Shugaban Kasa, Bola Ahmed Tinubu, zai yi jawabi ga...

A shirye nake na mutu don nasarar APC a 2027 – Orji Kalu

Sanatan Abia ta Arewa, Orji Uzor Kalu, ya bayyana...

Bayan hutun Sallah Tinubu zai koma Abuja

Shugaban ƙasa, Bola Tinubu na kan hanyarsa ta komawa...

Mutane 570 aka kashe a Najeriya cikin watan Afrilu – Rahoto

Hukumar kare haƙƙin ɗan'adam a Najeriya ta ce, adadin...

PDP ba za ta mutu ba duk da rikicin cikin gida – Wike

Ministan babban birnin tarayya Abuja, Nyesom Wike ya ce...

Sojoji sun kashe riƙaƙen ɗan bindiga Guddel a Kaduna

Sojoji sun yi nasarar kawar da fitaccen shugaban ‘yan...

Fadar shugaban ƙasa ta yi kakkausar gargaɗi a kan Ndume

Fadar shugaban kasa ta yi kakkausar gargadi ga dan...

Kare Ya Kashe Ragon Layya: Mai ƙwacen waya ya kashe Sojin ruwa a Kaduna

Wani mai ƙwacen waya ya kashe wani soja bayan...

Sojoji sun hallaka ƴan Boko Haram da dama

Da sanyin safiyar ranar Litinin, dakarun rundunar Haɗin kai...

Tarzomar kama baƙin haure a Amurka na yamutsa hazo

An shiga rana ta uku a tarzomar da ake...

Alhazai sun kammala aikin Hajji bana

A ranar Lahadin da ta gabata ne alhazai miliyan...
X whatsapp