fidelitybank

Zaɓen Kogi: An girke motocin Silke

Date:

Yayin da aka fara kaɗa ƙuri’a a rumfunan zaɓe da dama da ke Lokoja, babban birnin jihar Kogi, da ma wasu yankunan na jihar, jami’an tsaro sun bazu a sassa daban-daban na jihar domin tabbatar da tsaro.

A birnin Lokoja za a iya ganin motoci masu sulke ɗauke da jami’an sojoji da na ƴan sanda.

Gabanin zaɓen, hukumomin tsaro da dama sun yi bayanin cewa za su tabbatar an gudanar da zaɓen ba tare da tashin-tashina ba.

Kwana ɗaya gabanin zaɓen, mai taimaka wa shugaban Najeriya kan harkar tsaro, Nuhu Ribadu ya fitar da wata sanrwa inda ya ce gwamnatin ta sha alwashin daƙile duka wani yunƙuri na tayar da husuma.

A wasu wuraren kuma jami’an tsaro sun kafa shinge domin hana mutane zirga-zirga.

Rundunar ƴan sanda ta ce an hana duk wata zirga-zirga al’umma da ababen hawa waɗanda ba su zama wajibi ba daga ƙarfe 12 na daren ranar Asabar.

current eggon news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp