fidelitybank

Zaɓaɓɓen gwamnan Kebbi ya karɓi shaidar cin zaɓe daga INEC

Date:

A ranar Laraba ne Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa (INEC), a Birnin Kebbi, ta bayar da takardar shaidar cin zabe ga zababben Gwamnan Jihar Kebbi, Dakta Nasir Idris, da Mataimakinsa Sen. Umar Abubakar.

Farfesa Sani Kalla, kwamishinan INEC na kasa mai kula da jihohin Sokoto, Kebbi da Zamfara, ya kuma bayar da shedar lashe zabe ga zababbun ‘yan majalisar dokokin jihar guda 10 a zaben da aka kammala a ranar Asabar da ta gabata.

Jihar na da mazabun Jihohi 24 kuma INEC a ranar 30 ga Maris ta gabatar da takardar shaidar cin zabe ga mutane 14 da suka yi nasara a zaben ‘yan majalisar dokoki na ranar 18 ga Maris a jihar.

Hudu daga cikin zababbun ‘yan majalisar wakilai 24 ne suka fafata kuma suka yi nasara a jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP) yayin da wasu 20 suka samu nasara a jam’iyyar APC.

Idris, jim kadan bayan karbar takardar shedar, ya yabawa hukumar da jami’an tsaro bisa yadda aka baiwa masu zabe damar gudanar da ayyukansu na al’umma.

sani ahmad

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp