fidelitybank

Yaƙin Rasha da Ukraine ya shiga kwanaki 100 a na luguden wuta

Date:

A wannan juma’ar mamayar da Rasha take yi wa Ukraine ta cika kwana dari cif.

Da ya ke gabatar da jawabi kamar yadda ya saba ta bidiyo ga majalisar dokokin Luxembourg, a daren Alhamis, Shugaban Ukraine ya ce, yanzu dakarun Rasha sun kwace kusan kashi ɗaya bisa biyar na ƙasar.

Volodymyr Zelensky, ya ce, kusan sojojin Ukraine 100 ne ke mutuwa a kullum, a kokarin da suke na hana Rasha dannawa ta kama iko da ƙarin yankunan gabashin Ukraine din.

Wani babban janar, Olexiy Gromov, ya ce, babu bukatar dakarunsa su ja baya daga Severodonetsk, duk da cewa Rasha na kokarin yi musu kawanya.

Shugaba Zelensky ya jaddada cewa, samun ƙarin makamai daga ƙasashen Yamma, zai sauya yanayin yakin, Ukraine ta rinka samun nasara. In ji rahoton BBC.

legit nigeria news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Sojoji sun kashe mayaƙan Boko Haram Takwas a jihar Borno

Rundunar sojin Najeriya ta ce sojojinta sun kashe aƙalla...

Sauya sunan Kwaleji a Oyo ya fusata Dalibai

Ɗaliban kwalejin fasaha ta Ibadan sun gudanar da zanga-zanga...

Tawagar gwamnatin Kano da Jigawa sun kai ziyarar ta’aziyya ga iyalan Dantata

Tawagar gwamnatin Kano da Jigawa sun kai ziyarar ta'aziyya...

Trump ba shi da hankali ko tunani a kan harajin sa – Elon Musk

Tsohon mai ba shugaban Amurka Donald Trump shawara kan...

Dangote ya rage man fetur lita 840

Matatar man Dangote ta rage farashin litar man fetur...

Wa’adin da Najeriya ta bai wa Facebook na biyan tarar dala miliyan 290 ya cika

A ranar Litinin ne wa'adin da wata kotu ta...

Jami’an sa-kan Zamfara sun kashe Kacalla Ɗanbokolo ubangidan Turji

Gwamnatin jihar Zamfara da ke arewa maso yammcin Najeriya...

PDP ta gudanar da taron ta na kasa

Shugabani da gwamnonin da sauran masu ruwa da tsaki...

An ɗage jana’izar Aminu Ɗantata zuwa Talata

Gwamnatin Najeriya ta sanar da ɗage jana'izar fitaccen ɗankasuwar...

‘Yansanda sun kwace iko da sakatariyar PDP a Abuja

A yayin da ake ci gaba da takun-saka kan...

Iran ta na da ‘yancin yin Nukiliyar ta – Ravanchi

Iran ta dage kan hakkinta na ci gaba da...
X whatsapp