fidelitybank

Yawaitar Aure ya ragu a kasar China

Date:

Adadin aurarrakin da ake samu a China ya ragu a bara, duk da irin ƙoƙarin da hukumomi ke yi na karfafa wa mutane yin aure da kuma haihuwa.

Adadin ya ragu da kashi biyar cikin ɗari, abin da ba a taɓa gani ba, a cewar ma’aikatar kula da lamuran al’umma.

Haka-zalika adadin rabuwar auren da aka samu a lokacin ya ƙaru da kaɗan.

Tsadar kula da ƴaƴa da kuma ilimi a ƙasar na daga cikin dalilan da ke janyo hakan wanda ya kai ga a bara gwamnati ta buƙaci makarantu da jam’ioi su bunƙasa nuna mahanga mai kyau kan aure da soyayya da iyali da kuma haihuwa.

Adadin yaran da ake haihuwa a China abu ne da ke damun ƙasar ganin cewa yawan ƴan ƙasar na raguwa wasu kuma na tsufa, inda a shekaru 10 masu zuwa ake sa ran samun mutane miliyan 300 da za su yi ritaya.

punch news paper today

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp