fidelitybank

Yaudarar mu Rasha ta ke yi – Sojin Ukraine

Date:

Wani babban jami’in rundunar sojin Ukraine ya ce, alwashin da Rasha ta yi na janyewa daga kasar yaudara ce kawai.

A wani jawabi da yake wallafawa a shafinsa na Facebook a kullum game da yakin na Rasha da Ukraine , babban jami’in sojan ya ce dakarun Rasha suna ci gaba da janyewa daga Kyiv da Chernihiv. Tuni Rasha ta ce za ta mayar da hankali zuwa lardin Donbas da ke gabashin kasar.

Rundunar sojin Ukraine ta yi amannar cewa Rasha tana janyewa ne “domin bai wa wasu jami’anta sauya wurin yaki” kuma ta ce za ta tsagaita wutar ne da zummar yaudarar shugabannin sojin Ukraine da kuma kirkiro wani “salon yaudara” .

Bayanin nasa ya yi daidai da wanda kakakin Pentagon John Kirby, ya yi inda ya ce, har yanzu akwai barazanar kai hari a Kyiv duk da janyewar da dakarun Rasha suke yi daga birnin.

www.nigerianews.com

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp