fidelitybank

Yau ne ɗaya ga watan Sha’aban – Sarkin Musulmi

Date:

Mai martaba sarkin Musulmi, Alhaji Sa’ad Abubakar III, ya ce, yau Juma’a ce 1 ga watan Sha’aban na shekarar Hijira ta 1443 a kalandar Musulunci.

Matakin ya biyo bayan ganin sabon wata da aka yi a yammacin jiya Alhamis, bayan watan Rajab ya cika kwana 29. A kalandar Musulunci, kowane wata ya na da kwana 29 amma idan ba a ga sabon wata ba za a ƙara kwana ɗaya zuwa 30. A rahoton BBC.

Hakan na nufin saura wata ɗaya cif kafin fara watan Azumin Ramadana mai tsarki. Al’ummar Musulmi kan wuni tun daga assalatu zuwa almuru ba tare da sun ci ko shan wani abu ba a Ramadana.

Da zarar an kammala Azumin Ramadana kuma sai bikin Ƙaramar Sallah ya biyo baya, wanda ake kira Eid al-Fitr.

dailypostnews

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp