Yarima Harry da matarsa Meghan sun halarci wani taro a Legas domin karfafa wa yara masu bukata ta musamman gwiwa don su iya cimma burukansu a rayuwa.
Yarima ya buga wasan kwallon kwando da yaran a makarantar Ilupeju Grammar School.
Gidauniyar Giant of Africa ce ta shirya taron.