fidelitybank

‘Yar Najeriya ta haihuwa a aikin Hajjin bana

Date:

Wata mata da ta je aikin hajji daga jihar Zamfara ta haihu a birnin Madina ta Saudiyya, yayin da ake shirin gudanar da aikin Hajjin 2025.

Dandalin ƴan jarida da ke ɗauko rahotannin aikin hajji ne ya wallafa hakan a shafin sada zumutarsa na Facebook.

Rahoton ya bayyana cewa, bisa ƙa’idojin Hukumar Hajji ta Najeriya (NAHCON), ana hana mata masu juna biyu, musamman waɗanda suka kusan haihuwa tafiya aikin Hajji.

“Wannan mataki yana da nufin kare lafiyarsu da kuma kauce wa matsalolin da ka iya hana mata masu juna biyu gudanar da ibadar yadda ya kamata.” in ji rahoton.

Likitoci da hukumomin hajji na ganin cewa renon jariri na iya hana mace maida hankali da ƙarfi wajen gudanar da dukan ibadu na aikin Hajji.

bbc nigeria news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp