fidelitybank

‘Yansanda sun kwace iko da sakatariyar PDP a Abuja

Date:

A yayin da ake ci gaba da takun-saka kan taron jam’iyyar PDP na kasa, NEC da ake sa ran za a yi a yau Litinin, ‘yan sanda dauke da makamai sun mamaye sakatariyar ta.

A cewar wani jami’in jam’iyyar da ya zanta da manema labarai, an tura ‘yan sanda ne domin su dakatar da taron karawa juna sani na NEC.

Duk da cewa tun farko an bar wasu ma’aikatan jam’iyyar shiga harabar sakatariyar ba tare da wata turjiya daga ‘yan sanda ba, amma daga baya aka sallame su.

A lokacin gabatar da wannan rahoto, an kuma bukaci ‘yan jarida da su fice daga harabar sakatariyar, yayin da aka ga wasu ‘yan sanda sun killace kan titin Dalaba, wanda shi ne titin da ke kan hanyar zuwa Wadata Plaza.

sspdf news today

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp