fidelitybank

Yankin Turai za su dandana kudarsu – Rasha

Date:

Shugaban Rasha Vladimir Putin, ya ce, ƙasashen nahiyar Turai ba su da wani zaɓi illa su ci gaba da amfani da fetur da gas ɗin ƙasarsa, yana mai gargaɗin “halin ƙunci na tattalin arziki” idan suka yi yunƙurin maye gurbin makamashin nasa da wani.

“Turai ba su da wani zaɓi cikin sauƙi,” a cewar Putin cikin wata hira da manema labarai ta bidiyo daga gidansa da ke kusa da birnin Moscow ranar Alhamis.

“Babu tarin man a kasuwar duniya, kuma na ƙasashen duniya, kamar Amurka, da ake tunanin kaiwa Turai, zai yi wa masu amfani da shi tsada matuƙa.”

Tuni ƙasashen Turai suka fara tunanin rage dogaro da makamashin Rasha.

Shuagaban Ukraine Zelensky ya sha sukar ƙasashe kamar Jamus da suka hana a saka takunkumi kan makamashin na Rasha, suna masu cewa zai shafi rayuwar al’ummar ƙasashen nasu.

thisday newspaper

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp