fidelitybank

‘yan wasa 16 sun hallara a sansanin Super Eagles

Date:

‘Yan wasa 16 sun yi atisaye a ranar Talata yayin da Super Eagles ta fara shirye-shiryen tunkarar wasannin sada zumunta da za ta yi da Ghana da Mali.

Fitattun taurari kamar su Ademola Lookman, Alex Iwobi, Calvin Bassey, Moses Simon, Semi Ajayi da Stanley Nwabali na cikin ‘yan wasan da suka riga mu gidan gaskiya.

Ana sa ran sauran ‘yan wasa shida za su hadu da takwarorinsu a sansanin ranar Laraba (yau).

‘Yan wasan su ne Wilfred Ndidi da Frank Onyeka da Kelechi Iheanacho da Chidozie Awaziem da Bright Osayi-Samuel da kuma Francis Uzoho .

Tawagar Super Eagles na da sansaninta ne a otal din Adam Park da ke Marrakech.

Yan wasa 16 a sansanin sune:

Stanley Nwabali, Ojo Olorunleke, Jamilu Collins, Bruno Onyemaechi, Semi Ajayi, Calvin Bassey, Benjamin Tanino

Alhassan Yusuf, Alex Iwobi , Fisayo Dele -Bashiru, Raphael Onyedika

Ademola Lookman, Moses Simon, Cyriel Dessers, Sadiq Umar, Nathan Tella

YAN WASAN DA AKE SARAN
Wilfred Ndidi, Frank Onyeka, Francis Uzoho, Bright Osayi-Samuel, Kelechi Iheanacho, Chidozie Awaziem

nigeria news(punch)

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp