fidelitybank

‘Yan tawayen Syria sun kama hanyar kutsawa babban birnin

Date:

Ƙungiyoyi ‘yantawayen Syria na dannawa zuwa Damascus, babban birnin ƙasar daga arewaci da kudancin ƙasar, yayain da dakarun soji ke ci gaba da rasa yankunan da ke hannunsu.

Rahotonni daga lardin Daraa da ke kudancin ƙasar sun ce ‘yantawayen sun ƙwace iko da lardin, bayan da sojojin gwamnati suka fice daga lardin bisa alƙawarin ba su damar janyewa.

Bayanai da ke shigowa a yanzu sun nuna cewa a yanzu ‘yantawayen da suka danno daga kudancin ƙasar suna tazarar kilomita 10 aga birnin.

A can ma yankin arewacin babban birnin, ƙungiyar IS da ke jagarantar tawayen sun ƙaddamar da hari kan birnin Homs.

Bayanai na cewa ‘yantawayen sun ƙwace iko da birnin Quneitra da ke kusa da tuddan Golan da ke kusa da kan iyakar ƙasar da Isra’ila. In ji BBC.

sani ahmad

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp