fidelitybank

‘Yan takara 9 za su goyawa Ahmed Lawan baya – Orji Kalu

Date:

Bulaliyar majalisar dattawa kuma tsohon gwamnan jihar Abia, Sanata Orji Uzor Kalu, ya yi ikirarin cewa, ‘yan takarar shugabancin kasa guda tara na jam’iyyar APC na shirin marawa shugaban majalisar dattawa, Ahmad Lawan.

Da yake magana da manema labarai a ranar Asabar din da ta gabata, tsohon dan takarar shugaban kasa ya ce, dan takarar shugaban kasa daga jam’iyyar PDP shi ma zai koma APC.

Orji Kalu, wanda ya yi watsi da aniyarsa ta tsayawa takarar shugaban kasa kuma ya goyi bayan na Lawan, ya bayyana cewa takarar shugaban majalisar dattawa za ta yi ‘kara kamar guguwa.

Ya ce: “Batun dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar APC za a warware tun kafin zaben fidda gwani.

“Yayin da nake magana da ku, kimanin ‘yan takarar shugaban kasa tara daga jam’iyyarmu ne suka sanar da ni shirinsu na janye aniyarsu ta tsayawa takarar shugaban kasa na marawa Ahmad Lawan baya.

 

vgn news 2022

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp