fidelitybank

‘Yan takara 700 za su baiwa Tinubu kuri’u miliyan 3

Date:

Kimanin ‘yan takara 700 da suka fafata a zaben fidda gwani na jam’iyyar All Progressives Congress (APC) na neman tikitin takarar majalisar wakilai, sun yi alkawarin baiwa dan takarar jam’iyyar Asiwaju Bola Ahmed Tinubu kuri’u da bai gaza miliyan uku ba.
Tsoffin ‘yan takarar wadanda wasu daga cikinsu ‘yan majalisar ne, sun kuma yi alkawarin goyon bayan ‘yan takarar jam’iyyar a zabukan gwamnoni da na majalisun tarayya da na majalisun jiha.

Shugaban kungiyar ‘yan takarar majalisar wakilai Alphonsus Komsol Longapp, wanda ya yi magana a lokacin da yake kaddamar da taron a Abuja, ya ce ‘yan takarar 700 na da karfin tattara kuri’u da bai gaza 4500 ba daga mazabu 360 na tarayya a fadin kasar nan don neman dan takarar jam’iyyar APC.

Longapp ya ce nasarorin da gwamnatin Buhari ta samu a cikin shekaru bakwai da rabi ba za a bar su a hannun wadanda suka durkusar da kasar nan tsawon shekaru 16 ba.

Dandalin dai ya kunshi dukkan masu neman kujerar majalisar wakilai ta APC ta tarayya da suka halarci zabukan fitar da gwani na jam’iyyar.

vanguard news paper

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp