fidelitybank

‘Yan siyasa nna da hannu a kashe-kashen Imo – Uzodinma

Date:

Gwamna Hope Uzodinma na jihar Imo ya dora alhakin kashe-kashen da aka yi a jihar kan wasu ‘yan siyasa.

Uzodinma ya ce ’yan siyasa da ke adawa da jam’iyyar, APC ne ke haddasa kashe-kashe da rashin tsaro a jihar.

Ya yi wannan jawabi ne a cocin Cathedral of Transfiguration of Our Lord, CATOL, dake Owerri, babban birnin jihar jiya.

Gwamnan ya kuma ce, wadanda ke zargin shugaban kasa Muhammadu Buhari da rashin tsaro ne ke haddasa irin wadannan ayyuka.

Uzodinma ya yi nuni da cewa ‘ya’yan jam’iyyar PDP, ba su samu asarar rai ba, sabanin APC.

“Ina rokon Allah ya taba zukatan wadannan mutanen da ke daukar nauyin kashe wadanda ba su ji ba ba su gani ba, kona gidaje da lalata dukiyoyin al’umma da sunan siyasa.

“Tun da aka fara wannan kisan gilla a Orlu, Orsu da sauran al’umomin shiyyar, ba jam’iyyar PDP guda daya ta mutu ba, an kona gidajensu ko aka kai hari.

“Saboda haka, a bayyane yake a gare ni cewa wadannan kashe-kashen na hannun ‘yan siyasa ne da ke bin ‘yan APC,” in ji Uzodinma.

legit breaking news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp