fidelitybank

‘Yan sandan sun kama mutanen da ake zargi da yi wa mace tsirara a titi

Date:

Rundunar ‘yan sandan Najeriya ta ce ta kama mutum shida da zargin yi wa wata mata tsirara tare da yin holenta a titi.

Lamarin ya faru ne a garin Aguleri da ke Jihar Anambra a kudancin ƙasar bayan mutanen sun zarge ta da hannu a mutuwar mijinta saboda lalata da take yi da wasu mazan, zargin da ta musanta.

Daga cikin waɗanda aka kama akwai wani mai maganin gargajiya da ya kula da mijin nata, wanda daga baya ya faɗa wa ‘yan uwansa cewa matar na da hannu wajen mutuwarsa.

‘Yan sanda sun kama mutanen bayan wani bidiyo ya karaɗe shafukan zumunta, inda ya nuna mutanen suna yawo da matar a titi tsirara. ‘Yan Najeriya da dama sun nuna ɓacin ransu da ganin bidiyon.

Mai magana da yawun ‘yan sandan Anambra ya faɗa wa BBC cewa suna gudanar da bincike kan mutanen da suka kama da zargin abin da suka kira laifin cin zarafi kafin a kai su kotu.

vanguard news nigeria

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp