fidelitybank

‘Yan sandan Legas sun kama matasa da harsashan bindiga

Date:

Rundunar ‘yan sandan jihar Legas, ta cafke wasu motocin bas guda biyu na ‘yan kasuwa da ke dauke da manyan katun na harsashai.

Haka kuma an gano wasu babura guda uku da aka tarwatsa da wasu abubuwan da suka shafi kansu.

Jami’an ‘yan sanda sun kama mutane uku da ake zargi a Estate Poromope, kan titin Ijede a Ikorodu.

Tukur Abdullah mai shekaru 35 da Muazu Telim mai shekaru 50 da Dahiru Idris mai shekaru 36 kamar yadda jami’in hulda da jama’a Benjamin Hundeyin ya sanar.

Kakakin ya ce, binciken farko ya nuna cewa mutanen uku na kan hanyarsu ta zuwa jihar Katsina.

An kama kayayyakin baje kolin da aka kwato da kuma motocin masu lamba KMC 438 YK da KMC 394 XF.

An mika lamarin zuwa hedikwatar rundunar ‘yan sandan jihar Legas da ke Ikeja domin ci gaba da bincike.

vgn

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp