fidelitybank

‘Yan sandan Katsina sun dakile harin ‘yan ta’adda tare da kashe guda daga cikin su

Date:

Jami’an ‘yan sanda a Katsina sun dakile hare-haren ‘yan ta’adda a kauyukan Marina, Garin Zaki, Kadage, da ‘Yar-tsamiya da ke kananan hukumomin Safana, Batsari, Kurfi, da Musawa a jihar.

A ci gaba da dakile harin da ‘yan ta’addan suka kai, an kashe dan ta’adda daya tare da kubutar da wasu mata uku da aka yi garkuwa da su. An samu nasarar kwato bindigu kirar AK-47 guda uku da harsashi guda goma sha biyar (15) 7.62MM da kuma babura guda biyu (2) na ‘yan ta’addan.

Kakakin rundunar ‘yan sandan, SP Gambo Isah, ya bayyana hakan a wata sanarwa da ya fitar ranar Alhamis.

“A ranar 26/04/2022,  an samu kiran gaggawa cewa ‘yan ta’addar da yawansu dauke da bindigogi kirar AK-47, sun kai hari kauyen Marina, karamar hukumar Safana. Sakamakon haka, DPO Safana ya jagoranci tawagar ‘yan sanda da na ‘yan banga hadin gwiwa zuwa yankin inda suka yi artabu da ‘yan ta’addan a wani artabu da bindiga.

legit

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp