fidelitybank

‘Yan sandan Kano sun kama wani Dattijo da satar mota

Date:

Rundunar ‘yan sanda jihar Kano ta kama wani tsohon mutum mai suna Musa Ali, da a ke zargi da yin sojan gona, jim kadan bayan ya gudu da motar wani mutum da ya ba shi ajiya a Kauyen Domaje na karamar hukumar Garin Malam.

Mai magana da yawun rundar, DSP Abdullahi Haruna Kiyawa ne ya tabbatarda hakan ga manema labarai.

Ya ce,”Wanda a ke zargin mai shekaru 60 dan asalin garin Zaria ne wanda ‘yan sanda su ka kama shi, bayan ya yiwa mai motar karyar cewa shi ne mai gadi a wurin lokacin da mutumin ya zo bayar da ajiyar motar, sakamon ta lalacewa”. Inji DSP Kiyawa.

Sai dai wanda a ke zargi da satar motar mai suna, Musa Ali, ya tabbatar da cewa shi ne mai gadin wajen da a ka kawo masa motar.

 

breaking news in nigeria today 2022

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp