fidelitybank

‘Yan sandan Edo sun kashe ‘yan ta’addar da suka addabi hanyar Benin zuwa Legas

Date:

Rundunar ‘yan sandan jihar Edo, a ranar Laraba, ta ce, jami’anta sun kashe wasu mutane shida da ake zargin masu garkuwa da mutane ne a yayin wani artabu da suka yi da su.

Kakakin rundunar ‘yan sandan jihar, ASP Kontongs Bello, a wata sanarwa da ya fitar a ranar Laraba, ya ce, masu garkuwa da mutane sun tare wata motar bas mai kujeru 18 da ta taso daga Legas zuwa Gabashin kasar nan ta hanyar Legas zuwa Benin.

A cewarsa, masu garkuwa da mutanen sun yi awon gaba da wadanda abin ya shafa cikin dajin ne a lokacin da suka gamu da ‘yan sanda suka yi artabu da su, inda ya ce, masu garkuwar sun mutu ne sakamakon raunukan da suka samu a yayin fafatawar.

Ya ce, ana kyautata zaton wadanda suka mutun na cikin gungun ‘yan ta’adda da ke addabar babbar hanyar Benin/Lagos da kewaye.

A cewarsa, an kubutar da fasinjojin ne ba tare da jin rauni ba, yayin da ake ci gaba da tonon sililin dajin domin kame wasu ’yan kungiyar da suka gudu, ya kara da cewa an samu bindigar famfo guda daya a wurin.

news today in nigeria 2022

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp