fidelitybank

‘Yan Sandan Abuja sun fatattaki ‘yan bindiga

Date:

Jami’an rundunar ‘yan sandan babban birnin tarayya Abuja, sun samu nasarar fatattaki ‘yan bindiga da dama tare da ceto wasu mutane 16 da aka yi garkuwa da su a wasu dazuzzukan da ke kan iyaka da Abuja da jihar Kogi.

Dangane da bayanan sirri, a cewar wata majiya, ‘yan sandan sun far wa dazuzzukan ne a ranar Lahadi 1 ga watan Janairu, 2023, biyo bayan rahotannin sace-sacen mutane a kauyukan Anguwan Yango, Gulida, Chakumi, da Paikon Bassa a karamar hukumar Abaji.

Wata majiya ta ce ‘yan bindigar dauke da muggan makamai sun yi ta harbin kan mai uwa da wabi na tsawon sa’o’i, inda suka nuna jin dadinsu da yadda jami’an tsaron suka yi galaba a kansu tare da kubutar da wasu mutane 16 da aka yi garkuwa da su daga cikin matsugunin su, yayin da ‘yan fashin suka gudu.

Jami’ar hulda da jama’a na rundunar ‘yan sandan babban birnin tarayya, Josephine Adeh, ta bayyana cewa tuni wadanda aka ceto suka koma ga iyalansu.

“An kai wadanda aka ceto zuwa asibiti daga bisani kuma suka sake haduwa da iyalansu,” in ji ta.

spw

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnan Kano ya kori mataimansa na musamman kan belin Danwawu

Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya amince da...

Tsohon Minista a mulkin Buhari ya mutu

Allah ya yi wa tsohon ministan noma da raya...

Kashi 70 na yankin Bukuyum ta Kudu na ƙarƙashin ƴan Bindiga – Ɗan majalisa

Rahotanni daga yakin ƙaramar hukummar Bukuyum na jihar Zamfara...

Goodluck ya fi dacewa ya zama dan takara a 2027 – Lamido

Tsohon Gwamnan jihar Jigawa, Sule Lamido ya ce Tsohon...

An gargadi al’umma su yi taka tsan-tsan da ambaliyar ruwan sama

Yayin da ake ci gaba da fuskantar saukar ruwan...

Gwamnatin Tarayya za ta gina hanyar sufurin jirgin ƙasa a Kano

Gwamnatin Tarayya ta ce, za ta samar da titin...

Abin da ya sa muke ci gaba da tsare Sowore – Ƴansanda

Kwamishinan ƴansanda mai kula da sashen kai ɗauki na...

INEC za ta bai wa ɗaurarru damar kaɗa ƙuri’a a lokacin zaɓuka

Hukumar zaɓen Najeriya, INEC ta ta duba yiwuwar bai...

Mai ya jawo Matan Zamfara su ka yi zanga-zanga

Ɗaruruwan mata ne tsofaffi da masu shawarya suka gudanar...

Aƙalla mutane 24,000 ne suka ɓata saboda Boko Haram a Najeriya

Kungiyar Agaji ta Red Cross ta bayyana cewa aƙalla...

‘Yansanda ku gaggauta sakin Sowore – Obi

Tsohon ɗan takarar shugaban kasa a jam'iyyar LP, Peter...

PDP ta gargaɗi mambobinta kan goyon bayan Tinubu

Babbar jam'iyyar hamayya ta PDP a Najeriya ta gargaɗi...
X whatsapp