fidelitybank

‘Yan sandaa sun cafke mutane 12 a Zamfara

Date:

Rundunar ‘yan sandan Jihar Zamfara sun kama 12 da ake zargi da laifuka daban-daban a fadin jihar da suka danganci ayyukan ‘yan bindiga da mu’amala da makamai da kuma bangar siyasa.

Rundunar ta kuma kwato wasu bindigogi da aka ƙera da bindigar AK-47 da harsasai 100 da adda da wasu abubuwan yin asiri daga wajen mutanen. An gurfanar da wadanda ake zargin a hedkwatar hukumar ‘yan sandan jihar da ke Gusau

Kakakin ‘yan sandan jihar, SP Mohammed Shehu, ya ce mutum biyar cikin wadanda ake zargin an kama su ne da laifin yin bangar siyasa da kuma ke da hannu a harbe-harben bindiga da janyo mutuwar wani mutum daya da jikkata wasu 11.

SP Shehu ya kuma ce wadanda ake zargin sun hada da Lawali Yakubu da Aminu Abubakar da Shuaibu Mohammed da Abdulmumini Bawa da kuma Sirajo Yahaya.

daily post news today

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

APC ta yi kwaf daya a zaben cike gurbin Kaduna da Jigawa

Jam'iyyar APC mai mulki a jihar Jigawa ta yi...

Ba mu yarda da zaben Ghari da Tsanyawa ba – NNPP

Jam'iyar NNPP mai mulkin jihar Kano a arewacin Najeriya...

QPC ta nemi INEC ta soke zaɓen Kano

Jam'iyyar APC mai mulkin Najeriya ta nemi hukumar zaɓe...

Zaɓen Kano: An kama Mutane 288 da tayar da zaune tsaye

Rudunar ƴansandan jihar Kano, ta sanar da kama mutum...

An Kama wakilin jam’iyya da Naira miliyan 25.9 na Siyan Kuri’a

Jami’an tsaro sun kama wani da ake zargin wakilin...

Farashin kayan abinci na rugu-rugu a Najeriya – NBS

Hukumar Ƙididdiga ta Ƙasa (NBS) ta ce hauhawar farashin...

Kotun Kano ta ce a kamo mata Dagacin Tamburawa

Kotun Shari’ar Musulunci da ke shelkwatar Hisbah a Kano,...

Kotu ta ƙwace motocin gwamnatin Zamfara guda 40 daga hannun Matawalle

Kotun Daukaka Kara da ke a Sokoto ta tabbatar...

A na cigaba da gudanar da zaben cike gurbi harda Kano

Kano na ɗaya daga cikin jhihohin da ake kaɗa...

Mutane 12 sun mutu a wani hatsari a Kano – FRSC

Hukumar Kiyaye Haddura ta Ƙasa (FRSC) reshen Kano, ta...

Masarutar Rano ta haramta aurar da Yaran da ba su kammala karatun Firamare ba

Masarautar Rano a Kano ta haramta cire yarinya daga...

Matatar Dangote za ta fara jigilar mai kyauta ga gidajen mai

Matatar man Dangote za ta fara jigilar mai kyauta...
X whatsapp