fidelitybank

‘Yan sanda sun kashe mana jami’i a Imo – NSCDC

Date:

Hukumar tsaron farin kaya ta NSCDC, ta tabbatar da kai farmakin da jami’an ‘yan sandan suka kai wa rundunar ta Imo, wanda ya kai ga kashe wani jami’i tare da korar kwamandan jihar.

Jami’in hulda da jama’a na rundunar, Olusola Odumosu, wanda ya tabbatar da harin a ranar Talata a Abuja, ya bayyana a matsayin abin takaici da tayar da hankali da jami’an ‘yan sanda suka yi ta kai wa jami’an hukumar hari tsawon shekaru.

Odumosu, ya ce hukumar ta Corps a halin yanzu tana tattaunawa da shugabannin ‘yan sanda, domin tabbatar da adalci da kuma kawo karshen cin zarafi da jami’an ‘yan sanda ke ci gaba da yi wa jami’an NSCDC.

Wasu ‘yan bindiga dauke da muggan makamai na squadron 18 ‘yan sandan kwantan da tarzoma da ke Owerri, sun mamaye shelkwatar hukumar NSCDC ta jihar Imo a ranar Litinin din da ta gabata, inda suka yi ta harbin iska, inda suka lakada wa jami’an NSCDC duka.

An yi zargin cewa ‘yan sandan sun yi garkuwa da jami’in ne bayan da suka mamaye harabar, inda suka lakada wa kwamandan, Mista Michael Ogar duka, wanda jin hayaniyar ya fito daga ofishinsa domin yin sulhu.

bbc news nigeria today live

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp