fidelitybank

‘Yan sanda sun kama mutane 50 da tuhumar satar mutane

Date:

Rundunar ‘yan sandan jihar Nasarawa ta sanar da kama mutum 50 wadanda ta ke tuhuma da satar mutane a jihar.

The Nation ta rawaito cewa, Kwamishinan ‘yan sanda a jihar Adesina Soyemi, wanda ya nuna wa jama’a mutanen da ake tuhumar a Lafia babban birnin jihar, ya ce, an kama su ne a wurare daban-daban cikin jihar.

Ya kara da cewa, an kama wasunsu ne saboda aa tuhumarsu da kashe shanu 29 ta hanyar basu guba, wasunsu kuma an kama su ne kan tuhumar gama baki da wasu domin su aikata miyagun laifuka, da zama mambobin kungiyoyin asiri da kuma aikata kisan kai.

Kwamishinan ‘yan sandan ya kuma ce jami’ansa sun kama wasu mutum 11 da ake tuhumar suna aikata fashi da makami.

A jihar Ogun da ke kudu maso yammacin kasar, ‘yan sanda sun nuna wa jama’a wasu mutum 52 da ake tuhuma da zama mambobin kungiyoyin asiri da tayar da hankulan al’ummar jihar.

www.legit news.com

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp