fidelitybank

‘Yan sanda sun kama matar dake yi wa ‘yan ta’adda Asiri

Date:

Rundunar ‘yan sandan jihar Katsina ta kama wata mata mai shekaru 35, Hajiya Fatima Alhaji, da ake zargi ta na yi wa ‘yan bindigan da ke adabar jihar da kewaye asiri.

Mai magana da yawun ‘yan sandan jihar, SP Gamba Isah ne ya shaida wa manema labarai a ranar Alhamis, cewa an kuma gano Fatima ‘yar leken asirin ya bindiga ce.

Ya ce, ‘yan sandan sun kama Fatima mazauniyar Dajin Daha a karamar hukumar Danmusa a ranar 13 ga watan Fabrairu, bayan samun bayyanan sirri.

“Ta na taimaka musu, kuma ta na kai wa ‘yan bindigan da ke adabar jihar da kewaye bayanai, sannan ta na samar musu layyu da asiri. A yayin bincike, an gano wasu layyu daga gidan wacce ake zargin da ake kyautata zaton ‘yan bindiga ke amfani da su, domin kai hari. Wacce ake zargin ta amsa cewa ta na kai wa wani Sani Mohidinge, hatsabibin shugaban ‘yan bindiga da ake dade a na nema magunguna,” in ji shi.

legit ng

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp