fidelitybank

‘Yan sanda sun kama dan wasan Manchester da zargin fyade

Date:

‘Yan sandan kasar Burtaniya sun cafke dan kwallon Manchester United, Mason Greenwood bisa zarginsa da aikata fyade da cin zarafi, biyo bayan zarge-zargen da aka yi a shafukan sada zumunta.

‘Yan sandan Greater Manchester sun ce, an sanar da su wasu hotunan kafofin sada zumunta na bidiyon da wata mata ta wallaf da ke ba da rahoton abubuwan da suka faru na tashin hankali.

Sun kara da cewa, za su iya tabbatar da cewa, an kama wani mutum mai shekaru 20 da ake zargi da laifin fyade da kuma cin zarafi.

Sun ci gaba da cewa, ya na wajen su ana ci gaba yi masa tambayoyi, kuma ana ci gaba da bincike a kai.

A baya Manchester United ta ce, dan wasan ba zai koma atisaye ko wasa ba, har sai an sanar da shi.

Kungiyar ta ce, an sanar da su zargin a shafukan sada zumunta, amma ba za su yi wani karin bayani ba, har sai an gano gaskiyar lamarin.

legitnews.com

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp