fidelitybank

‘Yan sanda sun harbe ‘yan bindiga 4 a Benue

Date:

Rundunar ‘yan sandan jihar Benuwe, ta ce ta harbe wasu ‘yan bindiga hudu a karamar hukumar Ukum da ke jihar a wani samame da ta kai ranar Asabar.

Kwamishinan ‘yan sandan, Wale Abass, ya bayyana wadanda aka kashen kamar haka, Solo Orafaga, John Tyoakoso, Jude aka ‘Headboy’ da kuma wani dan bindiga da ba a tantance ba, wanda ya ce duk sun addabi Ukum.

A cewarsa, makaman da aka kwato daga hannunsu sun hada da bindiga kirar Ak47 guda daya, bindigar G3, bindigar gida da kuma alburusai da layu.

Da yake zantawa da manema labarai a hedikwatar ‘yan sandan jihar da ke Makurdi, Abass ya yi alkawarin kawar da miyagun laifuka a jihar, tare da goyon bayan Gwamna Samuel Ortom.

tribune

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Za mu ɗauki matakin hana sake faruwar kisan mutane – Gwamnatin Filato

Gwamnatin jihar Filato ta jaddada aniyarta ta ɗaukar mataki...

Babu barazanar tsaro a Abuja – Najeriya

Gwamnatin Tarayya ta ce, babu wata barazanar a babban...

Isra’ila za ta mayarwa da Iran martani duk da tsagaita wuta

Ministan tsaron Isra'ila, Katz ya bayyana cewa, ya ba...

Ba mu kai wa Isra’ila hari ba – Iran

Kafar watsa labarai ta Iran ta ruwaito gwamnatin ƙasar...

Duk da faduwar farashin mai NNPCL ya kara farashi

Kamfanin man fetur na Najeriya, NNPCL ya ƙara farashin...

Duk wasu ƙawayen Amurka za su ɗanɗanar kuɗarsu – Iran

Rundunar dakarun juyin juya halin Iran ta fitar da...

Iran ta mayar da martani kan sojojin Amurka dake Qatar

Kafofin yaɗa labaran Iran sun bayyana cewa ƙasar ta...

Faransa ba ta goyon bayan Amurka na kifer da gwamnatin Iran – Barrot

Ministan harkokin wajen Faransa ya ce, ƙasarsu ba ta...

Kotu a Kano ta ɗaure masu satar Yara

Babbar kotun jihar Kano da ke zamanta a Miller...

Ba wata hujja da Amurka za ta kai wa Iran hari – Rasha

An gudanar da tattaunawa tsakanin shugaban Rasha Vladimir Putin...

Tinubu ya miƙa saƙon ta’aziyya ga mutanen Kano da Kaduna da Borno

Shugaba Bola Tinubu ya yi Alla-wadai da kisan wasu...

Amurka ta tafka babban kuskure – Iran

Ministan harkokin wajen Iran, Abbas Araghchi ya yi Alla-wadai...
X whatsapp