fidelitybank

‘Yan Sanda sun gargadi masu shirin tayar da zaune tsaye a Legas

Date:

Rundunar ‘yan sandan jihar Legas, ta gargadi mutanen jihar da suke shirin haifar da rikici bayan zaben jihar.

Jami’in hulda da jama’a, SP Benjamin Hundeyin ne ya bayar da sanarwar a yammacin Lahadi.

“Samun intel yana nuna wasu mutane sun kammala shirye-shiryen haifar da rikici da barna,” Hundeyin ya wallafa a shafinsa na twitter.

Karanta Wannan: Tinubu ya kaɗa kuri’arsa a jihar Legas
Kakakin ya yi gargadin cewa za a “murkushe irin wannan yunkurin”.

“Ba a rushe tsarin tsaro na zabenmu ba. Ba za a yarda da rashin zaman lafiya ba!,” ya jaddada.

An yi tashe-tashen hankula a sassa daban-daban na Legas yayin zaben na ranar Asabar yayin da ‘yan daba suka tarwatsa zabe, tare da lalata kayayyakin zabe.

dailysun

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp