fidelitybank

‘Yan sanda sun gano kanin Abba Kyari da hannu dumu-dumu a harkallar Hushpuppi

Date:

Binciken da ‘Yan Sanda suka gudanar a kan Abba Kyari, ya nuna cewa, akwai hannun wani dan uwansa a ciki da hannu dumu-dumu.

A na zargin kanin Abba Kyari da karbar sama da Naira miliyan 200 daga wajen mutanensu Hushpuppi.

Hujjojin banki sun nuna shi kan shi Dan Sandan Abba Kyari da ake bincike ya aikawa dan uwansa Naira miliyan 40 a bankinsa.

Binciken ‘yan sanda ya bankado yadda Ramon Abass wanda aka fi sani da Hushpuppi da mutanensa suka aika da Naira miliyan 235, 120, 000 ga kanin Abba Kyari.

Binciken da aka yi ya kuma nuna DCP Abba Kyari wanda aka dakatar daga aiki ya tura Naira miliyan 44 zuwa ga asusun wannan kanin na sa a lokuta dabam-dabam.

Jaridar Punch ce fitar da wani bangare na sakamakon binciken da aka yi a kan tsohon shugaban dakarun Intelligence Response Team watau DCP Abba Kyari.

mmm.nnn

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp