fidelitybank

‘Yan sanda sun damke mutane shida a Ogun da zargin kulumbituwa

Date:

Jami’an ‘yan sanda a Jihar Ogun sun damke wasu mutum shida yayin da suke kokarin kashe wani basarake.

Wata sanarwa da rundunar ‘yan sandan ta fitar na cewa mutanen da aka kama sun hada da Michael Ayodele da Monday Samuel da Ademola Matthew da Hammed Jelili da Ogundele Ojeh da kuma Sunkanmi Fadina.

Kakain rundunar ‘yan sandan Abimbola Oyeyemi, ya ce rundunar ta sami rahoto daga sarki G.O. Olukunle na garin Oja Odan da ke karamar hukumar Yewa ta Kudu ta Jihar Ogun da misalin karfe 4:25 na yamma cewa wasu matsafa na shirin kashe shi a cikin fadarsa.

Kakakin ‘yan sandan ya kara da cewa jami’ansu sun isa wurin kuma bayan musayar wutra sun kama shida a cikin matsafan:

“Bayan mun bincike su, matsafan sun tabbatar mana cewa dan basaraken ne ya yi hayan su domin su kashe mahaifin nasa saboda wata matsala da ke tsakanin sarkin da mahaifiyarsa.”

latest news nnn

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp